About

Muhammad Abdulrahman Rano

About me

Marubucin Musulunci A kafafen sadarwa na zamani. ta hanyar yaɗa Tunatarwa, wa’azantarwa daga bakunan malamanmu.

Muhammad ba malami bane shide ya kasance marubuci ne. ku sanya masa albarka. muna godiya..

“Al Ƙur’ani Aboki me alƙawari, baka riƙe shi ya yarda kai.”

_Yusuf Lawal Yusuf