Official website of Muhammad Abdulrahman Rano

♠♠♠♠♠♠
Browse official Accounts, official file/lessons and official recomendation of Muhammad Abdulrahman Rano.
- WAYE ADOLF HITLER?Adolf Hitler haifaffen Dan qasar (AUSTRIA) Mu kula akwai babanci tsakanin qasar AUSTRIA da AUSTRALIA. Qasar AUSTRIA wata qaramar qasa ce dake makwaftaka da Qasar GERMANY dake turai. An haife Adolf Hitler a shekarar “1889” Adolf Hitler tun Yana qarami ya rasa iyayen sa yayi rayuwar maraici Kuma yasha wahalar rayuwa, Hitler mutum ne Mai … Continue reading WAYE ADOLF HITLER?
- KA NEMI YARDAR IYAYE DAN KA SAMI YARDAR ALLAH.Allah (S.W.T) Ya wajabta a kan ɗa da ya ciyar da iyayensa, don su ɗanɗani zaƙin wahalar da suka yi, kuma ya sa al’amarin ga iyayen daidai samari ne, ko tsofaffi ne, masu hali ne ko talakawa ne. Game da ciyarwa ya ce:- Daga Ɗan Abbas Allah ya ƙara masa yarda ya ce:- “Babu daga … Continue reading KA NEMI YARDAR IYAYE DAN KA SAMI YARDAR ALLAH.
- Amin
- Labarin Ruwan Sha A Gidan Aljanna
My Work Recomendation
Click 👇
Official Social Network
About Muhammad
Muhammad is a Writer and Blogger by spreading Islamic Da’awah through writing in paragraph and picture graphics with videos through social media. Muhammad started this work since 2017 and he was achieve more goal and in his performance.
Muhammad was founded an organization Taskar Daliban Ilimi of spreading Islam’s lesson through social network which has more members in national and state level in all. This organization is working day and night.
Social Network
Contribute to our projects

